Uncategorized

Maganin Matsi Farjin ‘Ya Mace (Wato Dawo Da Budurcin Mace)

Advertisment

Duk macen da tarasa budurcinta kuma tanaso ya dawo ta sami Yayan tuffah(Apple) da yayan gwanda da Alobera da Alif Wanda ake sawa aruwa domin gyarashi.

Bayan ansami wadan nan Abubuwa Yayan Apple dana Alobera da gwanda za’a dakesu ayi gari sai ahada da alif din kadan sai Asami ruwan zafi Azuba aciki ariqa tsarki dashi.

Ko kuma akwaba da sabulun salo Ariqa wanke gaba dashi inshaallah gaban mace zai matse ya zama kamar na budurwa(Vargin).

Wannan rubutun an yi shine domin taimakawa matan aure wajen kara harkar zamantakewa da mazajensu.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button