Uncategorized
Gara Auren Wuri Da Zinar Wuri : Dan Shekara 16 Ya Auri ‘Yar Shekara 15 A Jihar Filato (Kakki Zafaffan Hotunan su Na Pree -wedding)
Advertisment
Daga Jamilu Wase
Idris Jibrin dan shekara 16 ya auri Sharifa Hayatu mai shekara 15, inda aka daura auren a garin Wase daki jihar Filato.
Sun kasance suna soyyaya tun bayan shekara biyar.
Shafin Rariya na wallafa a shafinta
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com










ALLAH YABADA ZAMAN LAFIYA