Kannywood
Karshen Tika Tik!! Adam A Zango Yayi Abinda Ya Baiwa Duniya Mamaki
Advertisment
Wannan wani abun mamaki ne wanda jaruma adam a zango wanda rigista a hukumar tace fina finai wanda hakan ya nuna cewa ya dawo kannywood kenan.
Wanda a baya ya nesanta kansa daga cewa shi ba dan kannywood bane.
Wanda kuma yana daga cikin mutanen da sunka jinjirewa hukumar tace finafinai ta kano.
Wanda Hausaloaded yayi wannan posting a baya wanda kuma yanxu sai ga takarda kwatsam yayi posting a shafinsa na instagram.
Advertisment
Ya yadda ya wallafa wannan posting a shafinsa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com