Addini

Bidiyo : “Subhanallahi Yakamata Kowa Ya Saurari wanna… ~ Sheikh Bashir Sokoto

Akwai Sirrin wata addu'a wanda duk ka karanta zaka samu biyan buƙatar nan take dan kasuwa kake ko dan makaranta

Duniya ina zaki damu yan uwa ku saurari wannan kisar akwai ban tsoro da firgici irin yadda mutane suke harka shiga surkule da shiga bokaye.

Wanda zakuji wannan kisar da malam ya bada sai abin ya baka matukar mamaki sosai wallahi.

Bugu da kari muna farin cikin sanar da ku malam ya bayar da addu’a wanda idan kasuwa kake ko dan makaranta kake kana karanta wannan addu’a zakaga tun wajen kana nysc zakaji ance ae ga wuri can yana jiranka na aiki.

Kazalika kana dan kasuwa shikenan zaka ga budi na alkhairi kullum cikin dandazon masu sayen hajarka, idan kuma kana wani abu na daban bi’izznilillahi zakaga komai ya kan kama.

Ga bidiyon nan kasa.


 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button