Kannywood
Bidiyo : kalli Bidiyo Maganar Gaskiyar Auren Malam Ali Kwana Casa’in Daga Bakinsa
Wannan labarin da ke yawo a Social media na auren malam ali wanda ke shirin kwana Casa’in yayi magana akan yadda gaskiyar labarin yake.
Wanda a yanzu haka muna dauke da bidiyon maganar malam ali na kwana Casa’in.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com