Rarara ya zabi Sha’aban A matsayin Dan Takarar Gwamnan kano a Jami’yar ADP
Sha’aban Ibrahim sharada wanda yayi takarar gwamnan a karkashin jam’iyyar Apc amma yasha kaye a zaben fidda gwani wanda sanadiyar haka ta sanya ya bar jami’yar ya koma jam’iyyar ADP.
Wanda shine shahararren mawakin nan rarara ya chanza sheka shima daga jam’iyyar Apc zuwa ADP a jihar Kano wanda cewa yanzu ba maganar sak bace kenan.
Rarara yayi magana a cikin faifan bidiyo inda yake cewa.
“Idan kayi Rarara ka taimaki Sha’aban sharada A kano ankayika, a kano Allah yayika malam Sha’aban yazo ya ceto kano.
Saboda haka malam shaaban kano zai ceto to kai zai taimako wannan yima kanmu ne abinda shaaban sharada yazo dashi daya ya ishe da wanda a nan da wanda bashi nan ya ishe shi.
“Rarara yace abu daya ne ya kawo ni kawai kuma nan gaba kadan zanyi bayyanin abinda yasa na dawo wannan tafiya, dani aka fara dani za’a soma dani za’a kare insha Allah.
Saboda lokaci kadan idan zanyi waka kune zakuyi amshi
Ga kadan daga cikin taken wakar zai kasan ce:
Mallam shaaban sharada
Mallam shaaban sharada
Mallam Sha’aban sharada.”
Ga Bidiyon nan ku saurara kuji.