Addini

Audio : Tafsirin Suratul Bakara Darasi Na (233) Aya ta 262 ~ Dr Muhammad Sani Umar R/Lemo

Dr Muhammad Sani Umar R/lemo (Hafizahullah)
Daga Masallacin Usman Bin Affan G/Kaya Kano.
_______________________
*ABUBUWAN DA TAFSIRIN YA KUNSA*
(1) Su waye masu samun gwagwgwaban ladan ciyarwa don Allah?
(2) Siffar Gori wanda ya ke lalata sakamakon ciyar da dukiya.
(3) Shin me amfani da harafin (ثم) ya ke fa’idantarwa a cikin ayar?
(4) illar yin “Gori” da “Cutarwa” bayan ciyar da dukiya da karfin tasirinsu wajen rushe ta.
(5) Shin me ya kamata ayi ga wanda ba zai samu biyan bukatarsa a wajenka ba?
(6) Me yasa aka shigo da batun “Gafara” a mahallin bayanin sadaka?
(7) Shin wacce irin “Ciyarwa” ce gorantawa ke shigarta.?
DOWNLOAD MP3
Ayi sauraro lafiya
Zaku iya bibiyan a shafikan sada zumunta kamar haka:

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button