Hausa Musics
[MUSIC] Abdul D One – Lamba mix
Advertisment
Abdul D one matashin mawaki da tauraronsa ke haskakawa sosai wanda shima yayi fice wajen rera wakoki wanda bai neman dogon bayyani.
Zaku ji yadda ya tsara kalamai sosai a cikin sabuwarsa mai suna lamba mix.