Kannywood

Bidiyo : Kalli Bidiyo Dija Ta Tabbatar Da cewa fim Yafi Waka Wahala

Advertisment

An tattauna da AproDija mawakin kudu wanda anka haskaka da ita a cikin fim din “MATTI A ZAZZAU”.
Wanda shine ake mata tambayoyin abinda yasa tazo har ta aminta a fara daukar shin fim din hausa da ita.
Kuma zakuji yadda take amsa tambayoyi da hausa wanda duk wanda yasan wannan mawakiya zaiyi mamakin irin yadda take magana da hausa kamar jakin kano.
Ga bidiyon nan kasa.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button