Kannywood
Bidiyo : Kalli Bidiyo Abin Da Ya Sa Ake kirana Madagwal – Ali Artwork
Advertisment
Wannan wata hira ce da bbchausa keyi da jaruman kannywood mai suna “Daga bakin mai ita”.
Shine a yau sunka zanta da ali Artwork shaharren mai barkwancin nan da babban edita a masana’antar kannywood.
Inda ake yi masa tambayoyi da sunka shi rayuwarsa da kuma sana’ar wanda duk a cikin wannan bidiyo yayi bayani.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com