Addini
Alhamdulillahi! Kalli Bidiyo : Sheikh Abduljabir Yayi Martani mai zafi zuwa Ga Yan Hakika Masu Batanci Ga Manzon Allah (s.a.w)
Advertisment
Wannan shine raddin da malam Abduljabir kabara yayi zuwa ga yan hakika masu da’awar cewa Shehu Allah ne.
A wani bai tima suna cewa kowa ma Allah ne Azubillahi.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com