Labarai

Yanzu – Yanzu Gwamnatin kano Ta Nada Aminu Ado Bayero Sabon Sarkin Kano

An nada Aminu Ado sabon sarkin Kano.
Sakataren gwamnatin jihar Kano, Alhaji Usman Alhaji ne ya sanar da hakan a wani taron manema labarai a gidan gwamnati a yau, jim kadan bayan sauke Sarki Sanusi.
Gabanin nadin nasa shi ne sarkin sabuwar masarautar Bichi da Gwamna Ganduje ya kirkira a shekarar 2019.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

ADVERTISMENT
Back to top button