Politics Musics
MUSIC : Tijjani Gandu – Kotu Tana Kan Shari’ah Abba yana kan Nasara
Advertisment
Assalamu alaikum warahamatullah a yau nazo muku da wata wakar fasihin mawakin Abba Gida Gida wato Tijjani Gandu da sabuwa wakarsa mai taken ” Kotu Tana kan Shari’ah Abba yana kan nasara In Sha Allah”.
Wanda wannan shafin mai albarka yana kawamuku wakokin zamani da siyasa sosai domin farin cikin ku shine namu.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com