Labarai
Kalli yadda Ministan Lafiya na Iran ya kamu da Coronavirus
Advertisment
Latsa bidiyon sama domin kallo Ministan lafiya na Iran Iraj Harirchi, ya kamu da cutar Coronavirus, wanda ke ci gaba da yaduwa a duniya.
Cutar wadda ta fara a China a yanzu ta bazu kasashe sama da 30 inda ta kama mutum sama da 80,000 kuma ta kashe sama da 2,000.
Tuni dai ministan ya kebe kansa daga mutane bayan da gwaji ya nuna yana dauke da cutar, amma ya bayyana cewa zai fara shan magani.
Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com