Kannywood
Masha Allah : Allah Ya Azurta Jarumi Mustapha Nabraska Da Haihuwa
Advertisment
Albishirinku yan uwa ma’abota ziyara wannan shafi a yau munzo muku da labarin cewa a yau Allah ya azurta jarumi Mustapha Badamasi wanda ake ma lakabi da “Nabraska”.
A madadin Ceo Hausaloaded da maziyarta wannan shafi muna taya shi murna Allah ka raya a bisa sunnah da wannan arziki da ya samu
Jawabin wanann jarumin.
“Alhamdulillah ni mustapha Badamasi Nabraska Allah ya.zurtani da samun Diya mace ayau asabar 22/2/2020 Allah yaramasu Baki daya yasanyawa rayuwarsu albarka INA mai rokon addu’a”
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com