Kannywood

Bidiyo : Dana Samu Kudi Zan Yiwa Matata Kishiya – Rabi’u Musa Rikadawa

Advertisment

Daga bakin mai ita wani shiri na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.
A wannan kashi na 15, shirin ya tattauna da fitaccen tauraron fina-finan Hausa Rabi’u Rikadawa, inda ya amsa tambayoyin da za su saku dariya.

Da muka tambaye shi game da irin son da yake yi wa matarsa, inda ya amsa cewa tana a cikin zuciyarsa kamar kudin haya, sai muka tambaye shi ko zai yi mata kishiya?
Sai ya ce da ya samu kudi zan kara aure.
Bidiyo: Abdulbaqi Jari.

Ga bidiyon nan

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button