Kannywood
Mutuwar Mawaki Mahmud Nadanko ya girgiza kannywood da mutanen Tiktok
Fasihin mawakin nan wanda yayi wakar baba zai dana aure za’a wa mama kishiya Allah ya karbi abinsa.
Mahmud nadanko mawaki ne wanda yayi fice akan wacan wakar tashi inda wakar ta kara de nahiyar Afirka domin irin yadda yana murna za’a yiwa mahaifinsa kishiya.
Wanda manya manya jaruman masanantar kannywood da wasu fitattun mutane a manhajar tiktok sunyi alhihin mutuwar wannan matashin.
Amadadin CEO hausaloaded da mabiyanta suna mika taaziyarsu ga iyalan Mahmud Allah ya jikansa yayi masa rahama amen.
Tashar YouTube mai suna tsakar gida ta tattara mana bidiyon taaziyya da alhimin mutane kamar yadda zaku kalla.