‘Yar Wasan kwaikwayo Ko ‘Yar Iska? ~ muhd king Cash
Wanda ya rubuta Muhd King Cash
Yakamata Hukumar Mujallar Hisbah KANO Ta Gaggawar Kama Wannan Yar iskar Gurbataciyar Macijiyar Yarinyar
Bazata Yiwu Ta dinga Fakewa da Soyayyar Annabi Ba Kuma Tana Abinda Takeso Mu Gani Muyi Shiru Ba
Sanin Kowane Wannan Yar iskar Yarinyar Sau Tari Zaka Hangota Tana Yaɗa Bidiyo Na Badala da islanci da Nuna Tsaraici Kuma Daga Baya Ka Hango Tana Begen Annabi Wannan Cin Zarafi da Cin Mutuncin Masoya Annabi da Annabi Ne
Tana Fakewa da Masoyiyar Annabi Ce Kuma Wacce Take Koyi da Annabi Sannan Tana Aikata Fasadi da baɗala Batare da Jin Kunya Ko Tunanin Komai Ba Hakan Cin Zarafin Annabi Ne
Ku duba dan Girman Allah, ya dace Ta Saki Wani Bidiyo Akan Gado Tare da Narkeken Kato Yana Shafa Jikinta Ya nai mata Tausa Kuma Daga Baya Tazo Tana Begen Annabi Wai ita Masoyiya Annabi, Wlh Bazamu Kyale Ba
Duk Ɗan iskan da Zeyi iskacin Sa Yayi Bazamu Hanashi Ba Amma karka Sake Ka dinga danganta Kanka da Annabi Kuma Kana Fitowa Kana Aikata Baɗala Kayi Tunanin Zamu Zubama ido Ko Wane Baban Ka