Uncategorized

WANDA YA YI SAHUR ZATONSA ALFIJIR BAI KETO BA?

WANDA YA YI SAHUR A ZATONSA ALFIJIR BAI KETO BA !

Tambaya:

Assalamu’alaykum alykum.Allah karawa malam ilimi tambayata anan shine mutum ne akabashi wrong timing Na sahur har yashiga lokacin sallah da wurin minti 7-10 sakamakon irin timetable da aketurowa Na watsapp.malam ya matsayin axuminshi.

Amsa

Wa alaikum assalam, wanda ya ci sahur saboda zaton alfijir bai keto ba, azuminsa yana nan, kuma cin abincisa ya yi dai dai, tun da ba da gangan ya ci ba, kamar yadda aka rawaito daga Abdullahi dan Abbas Allah ya yarda da shi.        

Allah ne mafi sani.

Amsawa: Dr jamilu Zarewa.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button