Uncategorized
Bidiyo : Jaruma Mansurah Isah Tayi Martani Akan Hukuncin Kisan Maryam Sanda
Advertisment
A jiya dai wannan al’amari ya faru shine tsohon jarumar Mansurah Isah tayi martani inda ta wallafa a shafinta na instagram .
YAN UWAN BILYAMINU PLEASE KUYI HAKURI. BA DADI AMMA HAKURIN DAI SHINE MU MUTANE ZAMU BAKU. ALAH YA HUCI ZUCIYAR KU AMEEN. PLEASE FORGIVE HER.
Auren dole, Auren menene duniya zata ce in mun rabu ( kunga ba dan Allah ake zaune ba kenan, dan duniya kawai ake zaman ). Tom Menene amfanin zaman ??? Yarinya Zata zo gida tana kuka ba Wanda zai saurare ta sai Zagi da cin fuska, mu zaki jawowa magana? mu zaki jawowa abin kunya ?? wai an manta da Allah ne ? An Manta duk abinda akeyi badan Allah ba is a waste of time. komai zaayi ayi fisabilillah, komai zaayi instead ace ki dubi Allah sai dai kiji ana cewa duniya da gori shikenan.
Cigaba da karantarwa latsa Nan
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com