Hausa Musics

MUSIC : Hamisu Breaker – Kauna Ta Mace

Advertisment

Albishirinku yan uwa ma’abota sauraren waƙoƙin hausa a yau munzo muku da sabuwa waka mai suna “Kauna Ta Mace”.

Indai mutum mai sauraren wakoki ne yasan cewa indai Wakar soyayya ce wannan fasihin mawakin ba’a barshi a baya ba.

Download ,enjoy and share.

Download Audio Now

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Related Articles
Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button