Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Maryam Ab Yola Tsohuwar matar Adam A Zango Na Birthday Dinta
Jaruma maryam ab yola Wanda tayi fice a fim din ‘Nas’ wanda bayan dawor ta harka bayan aurenta tayi fitacen fim mai suna ‘hafeez’.
Shine tayi murna zagayowar ranar haihuwarta tare da kawayenta.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com