Kannywood

Bidiyo: Mansura Isah Da Hafsat Shehu Sunyi Musayar Yawu Bayan Da Mansura Isah Ta Caccaki Masu Kuka Suna Tsinema Rahama Sadau

Mansura Isah Da Hafsat Shehu Sunyi Musayar Yawu Bayan Da Mansura Isah Ta Caccaki Masu Kuka Suna Tsinema Rahama Sadau
Tun bayan da wasu hotuna na Rahama Sadau suka bayyana a kafafen sadarwa inda tayi wata shiga ta badala mutane da dama sukayi ta ruwan tsinuwa a gareta.
Wannan tsinuwar da ake ta mata yasa Mansura Isah da Hafsat Shehu sukayi musayar yawu akan hakan.
Rahama dai ta fitar da bidiyo tana kuka inda ta bawa mutane hakuri tare kuma da alkawarin hakan ba zata sake faruwa ba.
Amma dai duk da haka bata tsira ba mutane nata cigaba da aiko da sakonnin tsinuwa a kanta kai harma da danginta.
Ga bidiyon nan kasa:

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

  1. Aslm , Sunana Sulaiman Abubar jawi , jama,a bayanan mansura Isa gaskiyane Rahama sadau Allah tayiwa laifi Agunshi zata nemi yafiya kuma tafito tanema Awajan Allah tanema A wajan jama,a Sai kuyimata uziri , ba kufito kuna kukaba tunda ta tuba Awajan Allah kuma muna kyauta zatan zai yafe mata, ,,,,,, ,,,,, ,,,,, Abinda mansura Isa take magana Akai shine kowa yabiye Allonsa ya wanke shine baya ninta At a kaice kukuma Sai kukayi mata mum munan Fahimta Allah yasau wake

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button