Kunyigar matan kannywood sunyi kira ga sarkin waka ya janye kalamansa ko su kai shi kotu
A yau din nan muka samu rahoton wata takarda ta fito daga shugabancin hauwa A. Bello kan maganganu sarkin waka nazir m Ahmad da yayi ga yan kwana kin nan akan maganar mama ladin cima.
Wanda maganganun shi sun tada zaune tsaye a masana’antar kannywood din shine kungiyar matan kannywood association sunka fitar da takarda zuwa ga nazir m ahmad sarkin waka ga abinda takarda ke cewa.
“Assalamu alaikum,
Kungiyar matan ‘yan kannywood women association of nigeria (k-wen) karkashin jagorancin shugabancin ni shugabar kungiyar a madadin yan kungiya.
Duba da abin da ya faru wanda naziru M Ahmad yayi wasu kalamai na chin zarafi ga mata masu sana’ar fim muna kira a gare shi da ya janje kalamansa cikin kwana ukku da yau in kuwa bai yi haka ba zamu kaishi kotun musulunci bisa tuhumar yayi mana kazafi.
Shugaba
Hauwa A bello. “
One Comment