Kannywood

Bidiyo : Malamin Nan Cikin Rashin Tsoro Yayi Magana Mai Zafi Akan Abinda Rahama saudau Na Aikata

Advertisment

Wannan malamin idan baku manta a baya ba yayi magana akan adam a Zango wanda har ya kawo sunka fara sa’insa da malamin to shine kuma ya dawo kan abinda rahama sadau tayi wato fita ta tsiraici.

Yayi magana mai zafi kan irin yadda mutane ke  mata martani da kuma matsayin abinda ta aikata.

Shine shafin Hausaloaded ya kawo muku daga shafin channel din mai gidana wato Arewarmu tv.

Ga bidiyon nan kasa.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button