Kannywood

Kalli Hotunan Maryam Yahya Da Ɗaniya Da sun Ka Jawo Cecekuce

Kamar yadda kunka sani  cewa a kullum Abubuwa kan faru a masana’antar kannywood wanda mutane ke saurin daukar zafi duba da irin ikirarin da yan masana’antar ke cewa suna gyaran tarbiyya ne.

Wasu naganin eh haka ne wasu kuma na ganin akasasin haka shine a jiya dai munkayi cikibis da wasu hotuna na jaruman kannywood wat shamsu dan iya da jaruma maryam yahya a wajen daukar muqabala mai dogon zango.

Shine anka samu wasu na yaba da irin daukar hotunan wasu kuma nayi musu nasiha da irin yadda anka dauki hotunan, wasu kuma nayi tir da al’amarin ga dai kadan daga cikin martanin biya shafin instagram.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button