Hausa Musics

[VIDEO + AUDIO] Hamisu Breaker – Karshen Kauna

Advertisment

Albishirinku yan ma’abota sauraren wakoki a yau nazo muku da sabuwa wakar matashin mawakin nan Hamisu Breaker mai suna ” Karshen kauna” wanda ya hwa bidiyon ta shida Rakiya musa wanda anka fi sani da suna A’isha humaira.
Wannan wakar dai da jin sunanta kasan waka ce ta soyayya saboda da jin kalma kauna kasan an gama komai.
Shine munka kawo muku bidiyon wakar daga shinsa na Youtube domin kallo kai tsaye da kuma masu Bukatar saukarwa a wayoyinsu.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button