Kannywood
Jaruma Maryam Ab Yola Tsohuwar matar Adam a zango Tayi Martani Akan Miliyan 46 Da Baiwa Yara Marayu
Advertisment
Alhamdulillahi wannan shine martanin jaruma maryam ab yola akan biyan kudin da wannan jarumi adam a zango yayi wanda wannan nuni ne ga Masu karyata abun ko hassada yana da kyau kuyi karatun tanatsu.
Ga abinda wannan tsohuwar mai dakinsa ke cewa.
“Allah ya kara arziki?? Allah ya faranta maka fiye da yanda ka musu??”
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Ko dai tana biko ne