Kannywood
Yanda Aurena Ya Mutu Shine Babban Bakin Cikina bazan manta har abada- inji Jaruma Sadiya kabala
Advertisment
Jaruma Sadiya Kabala Ta Bayyana Yanda Aurenta Ya Mutu A Garin Jos, Shine Babban Bakin Cikinta A Rayuwa, Kuma Bazata Taba Mantawa Da Shi Ba Har Abada.
Ta Bayyana Hakan Ne A Hirar Da Shafin BBCHausa Sukayi Da Ita. Inda Ta Bada Labarin Rayuwarta.


Idan baku manta ba jim kadan bayan mutuwar aurenta mujjallar fim tayi hira da tsohon mijinta inda yace maza take kawowa a gidansa shiyasa ya sake ta wanda hakan labarin ya dauki hankula mutane sosai.
Ga cikakken bayyani nan a cikin video


