Kannywood

Wata sabuwa : Ba zamuyi Rigista Da Kannywood Ba Kuma Fim Bazamu Daina Yin Fim Ba

Jarumi kuma shaharren mawakin jam’iyar apc babban chinedu da Ibrahim maishinku sunyi wani bidiyo da suke cewa bazasuyi rigista ba, kuma fim bazasu daina ba.
Wannan bidiyo kuma sunje wajen daukar sabon shiri ne wanda falalu Dorayi shine darakta da a wajen .
Wanda alamu sun nuna shine zai bada umurnin wannan fim, wannan dai kokari ogana ne mai shafin arewarmu Tv.
Ga bidiyon Nan.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button