Addini
VIDEO : kalli Bidiyo Allah Sarki Rayuwa_ Martanin Sheikh Albany Zaria Akan Rushe Masallacin Musulmai A Portharcourt
Allah sarki malam Sheikh Albani ka mutu amma kamar baka mutu ba Allah ya jikansa da rahama amen.
Ka duba irin yadda yayi magana akan jahar rivers tun 2012 amma kamar yau ne yayi magana.
Shafin Hausaloaded.com ya kawo muku bidiyo daga channel din Arewarmu domin kuji da kunnuwanku.
Ga bidiyon nan kasa
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com