Alhamdulillahi a jiya majalisar dokokin jahar kano karkashen amincewar Gwaman Ganduje na rufe duk inda Abduljabar ke wa’azi wanda kowa yayi ta jinjinawa gwamnan kano.
Shine prof mansur sokoto yayi nashi tsokaci akan wannan mataki.
“Matakin da gwamnatin Kano ta dauka a kan Abduljabbar ya yi kyau. Abin da ya fi shi kyau bayan haka shi ne a tilasta shi zaunawa da Malaman Kano su tattauna a bainar jama’a.
Allah ya kare mu daga fitina a addininmu.”
Leave Comment Here