Kannywood
Soyayya Ruwan zuma: Ty Shaba Ya Taya Tsohuwar matarsa zagayowar ranar haihuwarta Samira Ahmad (karanta Martanin Mutane)
Advertisment
Soyayya ruwan zuma an rabu an dawo ana son juna ya kamata shi mijin da ita suyi hakuri ta dawo gidanta.
Ga Posting dinsa a shafinsa na sada zumunta instagram.
Ga dai irin martanin mutane ku karanta.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com