Labarai
Bambancin Sanatan Kudu Da Na Arewa: Kalli Zafaffan Yan Mata Tare Da Dino Melaye
Advertisment
Da Wahala A Samu Sanata Daga Arewacin Najeriya Da Zai Rika Daukar Hoto Da Mata Kamar Yadda Sanata Dino Melaye Ke Yi.
Wannan yana daga cikin bambancin sosai wanda komai rashin kunyar sanatan arewa yayi irin wannan hotuna kuma sunyi yawo a shafukan sada zumunta.
A koda yaushe Hausaloaded.com na kawo muku labarai da makamantan hakan da hujjoji sosai wanda ko yanzu mun samu wannan daga jaridar sarauniya a facebook.
Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com