Uncategorized

Maganin Ciwon Kai Mai Tsanani ( Headache)

  Assalamu Alaikum Warahmatullah 
   A yanzu cikin nufin mai duka ga wata fa’ida ka masu fama da yawan ciwon kai,ko irin na gefe daya ne, amma idan akwai Zazzaɓi dole sai ansha maganin zazzaɓin,saboda rabuwa dashi gaba daya.
ABINDA ZAA NEMA
1. Garin Habbatussauda
2. Garin Yansun
3. Garin kaninfari
4. Nono kindurmo
5. Zuma,ko sukari.

YADDA ZAA HADA.
Da farko zaka samu garin habbatussauda chokali 2 babba,garin kanin fari chokali 1 garin Yansun chokali 1 shima,sai a hade su waje guda a samu nono kindurmo kofi 1 a zuba a ciki,a zuba chokali 4 na zuma ko sukari chokali,asha  sau daya a rana har aji sauki.
Sannan zaa ayi shafa man Habbatussauda a gefen kai ko goshi,saboda saukaka radadin ciwo. 
Me Bukatar Hadadde aimana magana a 08135404044, 08020738307 zamu aiko duk jihar da ake Bukata ta hannnun direbobi , Zaa turamana kudin a account namu na Eco.
N8500
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button