Hausa Musics

MUSIC : Ali Jita – Dan Almajiri (official Audio)

Advertisment

Wannan wata sabuwa waka ce wanda shahararren mawakin nan ali jita ya fitar mai taken “Dan Almajiri” wanda wannan wakar abin tausaice sosai.
Bari dai na barku a hakan har sai kun saurareta zaku fahimci wannnan wakar ta dan Almajiri.
         Download Audio Now

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button