Hausa Musics
[MUSIC] Nura M Inuwa – Dan Almajiri New song
A Yau nazo muku da sabuwar wakae Nura m inuwa mai Taken DAN ALMAJIRI,idan baku manta ba nayi posting na video wannan waka to Alhmdllh yai nazo muku da soud Audio dinta wanda zaka saurare kuma idan zaka iya kalla sai kayi download na video wakar da munkayi posting Ayi sauraro lafiya.Domin Download sai ka shiga a nan.