Hausa Musics
MUSIC: Ali Jita – Daga Wasa
Advertisment


Ali isah jita wanda yayi wakar mai jita shine yayi sabuwa wakar sa mai suna “Daga wasa”
Shine a yau a zo da wakarsa Daga wasa wanda zakuji kalamai sosai a cikinta.
Daga wasa waka ce wadda ali jita yake fadin kadan daga cikin tarihin rayuwarsa a fagen waka.