Kannywood

Masha Allah ! An Sasanta Ali Nuhu da Adam A Zango A Yau

Advertisment

Alhamdulillahi kamar yadda munka kawo muku  zaman sasantawa tsakanin jarumai biyu a yau to Alhamdulillahi an samu sa’a ga Martanin daya daga cikin manya kannywood

Mun wa Allah godiya bisa samin sasantawa tsakanin Ali nuhu DA Adam zango Wanda hadakakar kungiyoyi Na kannywood Na kasa da jaha sukayi allah.kabasu Zaman Lafia Yau 13 /4/2019″

Cewar Shu’aibu Lilisco:

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button