Kannywood

Kalli Bidiyo : Martanin Musa Mai Sana’a Akan Rikicin Hadiza Gabon Da Amina Amal

Advertisment

Wannan dai ya biyo bayan irin yadda wuta ta kama a masana’antar Kannywood to shine musa mai sana’a yayi biyo ya dora a shafinsa na instagram inda yake cewa
Dukan su sun tsalako daga wata kasa ko wani gari sunzo suna mana iskanci saboda babu karantun islamiyya babu ishmawai,babu lawali ,babu ahlari da dai sauransu.
Domin jin sauran bayyani ga bidiyo nan.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button