Kannywood

APC ba zata ji Dadin mulkin shekaru hudunnan blBa – Inji Ummi Zeezee

Advertisment

Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee wadda tana daya daga cikin na gaba-gaba wajan tallata dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP da yayi rashin nasara a zaben shugaban kasar da ya gabata, Atiku Abubakar, ta dawo daga jiyyar da ta yi bayan kwanaki biyu ba’a ji ta ba a shafinta na Instagram.

Ummi ta bayyana cewa maganar siyasa ta wuce tunda shugaba Buhari ya ci zabe, saidai wata ta ce mata bata wuce ba tunda za’a hadu a kotu.
Ummi ta amsa da cewa tabbas hakane dan ba zasu ji dadin mulkinnan na shekaru hudu da ya rage musu ba dan a gantalin zuwa kotu zai kare.
Sanu da kokarin kawo mana wanna labari abokina mr hutudole.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button