Hausa Musics

MUSIC : Sabuwa Wakar Nazir M Ahmad – Mu Dawo Muyi Zabe

Advertisment

Wannan wata sabuwa waka ce da sarkin Waka Nazir m ahmad ya fitar bayan daga zabe da ankayi a ranar asabar da ta wuce wanda shine ya fitar domin kiran jama’a da su sake Fitowa ranar asabar mai zuwa idan Allah ya nuna mana.
A ciki yana nunawa yan Nigeria har yanxu ko anyi baba buhari ne mai nasara.
Amma nasan abinda hausawa kance waka a bakin mai ita yafi dadi ku saurari wakar zaku fahimci abinda nake nufi.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button