Politics Musics
AUDIO : Sabuwa wakar Wazirin Rarara – Lema Ta sake Yagewa
Wannan itama sabuwa waka ce ta baba Buhari da fasihin mawaki ya rera mai suna Yahaya madawaki mai laqabi da wazirin rarara da ya bata suna “Lema Ta sake Yagewa”.
Wanda shim dai wannan mawaki yana daya daga cikin masu bada gudunmawa wajen rera wakokin baba buhari wanda ita wannan wakar tayi sosai.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com