Kannywood

A Yau ne Ali Jita Yayi Murna Shekara Goma (10) Da Aure Shi Da Matarsa (kalli Kyawawan Hotuna)

Advertisment

Masha Allah Shahararren mawaki  Ali Jita Yayi murna  Shekara goma (10) da aurensu suna tare da masoyiyarsa matarsa, shine munka kawo muku domin wannan labari fatanmu Allah ya kara dankon Soyayya da kauna da zama tare.
Muna masa fatan alkhairi mu a madadin wannan Shafi da maziyartansa muna taya shi murna Allah ya bada zama lafiya amen.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button