Kannywood
Kalli Kyawawan Hotunan Jaruma Fati washa Tare Da Nuhu Abdullahi Ta na Tayi murna Ranar Haihuwarsa
Advertisment
Wannan wasu hotuna ne da jaruma fati washa ta sanya a shafinta tare da abokinta nuhu Abdullahi tana tayishi murna ranar haihuHaihu.
Wanda dai daman akwai alamun soyayya tsakanin jaruman biyu.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com