Uncategorized

Wannan Ba Dabara Ba Ce ‘Yan Mata

Advertisment

Daga Datti Assalafiy

Yadda wasu ‘yan mata suke zuwa ana tsayar musu da nonuwa don su ja hankalin sokayen maza, matan da suke aikata hakan suna jefa kansu cikin hatsari

Karshen irin wadannan matan cutar kansa (cancer) ita ce take ajalinsu wadanda kafin su bar duniya zaka ga har sai an yanke musu nonuwan

Menene a jikin nono don ya tsaya? wallahi bashi da wani banbanci da nonon da ya kwanta, ‘yan mata kar ku bari a yaudareku cewa wai maza sunfi son mai tsayayyen nono, ki bari na miji ya kaunace ki don Allah shine alheri da zaman lafiya gareki

Advertisment

Allah Ya sauwake

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button