Uncategorized

Kwana 50 da auren ta kishiyarta ta kone ta kurmumus sai lahira


Kwana 50 da auren wannan yarinta Fatima yar asalin jahar Katsina kishiyarta ta kashe ta bayan da ta kulle ta a daki sannan ta bankawa dakin wuta.
Kuma insha Allahu za a yi jana’izar ta a yau Labara a Sabuwar Unguwar Gadar Nayelli.
Ubangiji Allah ya gafarta mata.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA