Uncategorized
FATAWAR RABON GADO (61)|DR JAMILU YUSUF ZAREWA
Advertisment
FATWAR RABON GADO (61)
Tambaya:
Assalamu Alaiykum Allaah Yagafarta Malam, Ina Neman Fatawa akan Rabon Gado. Dan’Uwa Na Wanda Muke Uwa Daya Uba Daya YaraSu Yabar ; Mahaifin Mu, Mahaifiyar Mu, MatarSa Daya Da YaranSa Guda 9(Maza 5 Da Mata 4). Shin Iyayen Mu Sunada Gadon? Kuma Yaya Rabon Gadon Zai KasanCe??? Allaah
Yaqara Maka Ilimi Mai Albarka.
Yaqara Maka Ilimi Mai Albarka.
Amsa:
Wa alaikum assalam, Za’a raba abin da bari gida:24, a bawa mahafiyar kashi:4, mahaifiinku kashi:4, matarsa:kashi:3, ragowar kashi:13 sai a bawa yaransa, duk namiji zai dau rabon mata biyu.
Allah ne mafi sani
Allah ne mafi sani
Amsawa: Dr Jamilu zarewa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com