Uncategorized

Mohammed Dangote Ya Angwance Da Amaryarsa ‘Yar Malaysia (kalli Hotuna)

Advertisment
An yi bikin ne a jiya Laraba, 19 ga watan Disamba a wani otel mai suna JW Marriott da ke Malaysia.
Mohammed Dangote da ne ga Sani Dangote, Dan uwan Alhaji Aliko Dangote.
Amaryar mai suna Sara ‘yar kasar Malaysia ce, kamar yadda rahotanni suka bayyana.
A cikin wadanda suka halarci bikin har da Femi Otedola da Atedo Peterside.

Sources from alummata.com
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button