Politics Musics
MUSIC: Sabuwa waka Yan Matan Kannywood – Akwai Saura Baba Buhari
Advertisment
Sabuwa waka mata yan wasan kwaikwayo wanda sunka yiwa suna “Akwai Saura”wanda shine muka kawo muku audio wakar kafin a fitar da video dinta.
G kadan daga cikin matan da sunka haskaka a wakar
1 fati washa
2 fati shu’uma
3 jamila nagudu
Advertisment
4 umma shehu
5 Hauwa waraka
Ga kadan daga cikin baitocin wakar:-
? Akwai saura
? lokacin dodon yan wa’wa
? Ga buhari ga osibanjo
? Lokacinku in Allah yayi.
? Da sunannan Allah alfusununmu dari ba daya.
? Ya Allah almaliku mai mulkamu
? Ya Allah araheemu mai tausanmu
? Buhariyya yan kasa muna bayanka
? Dukkan makiyanka sun buga sun barka.
? Kasata na sonka ja mu tafi dattijo.
? Ga uwa ta marayu aishatu buhari.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com